iqna

IQNA

IQNA - Amira Oron, tsohuwar jakadiyar gwamnatin sahyoniyawa a kasar Masar, ta ci mutuncin kungiyar Azhar tare da zargin cibiyar da kiyayya da Yahudanci da kyamar Yahudawa.
Lambar Labari: 3492280    Ranar Watsawa : 2024/11/27

IQNA - Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta yi Allah wadai da harin wuce gona da iri da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta kai kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran a ranar 26 ga watan Oktoban 2024, wanda ya yi sanadin shahadar sojojin Iran hudu da farar hula guda.
Lambar Labari: 3492167    Ranar Watsawa : 2024/11/08

IQNA - Malaman addini da masu amfani da shafukan sada zumunta sun yi kakkausar suka ga gidan talabijin na kasar Tunisiya kan yada wani waken addini mai dauke da ayar kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3491885    Ranar Watsawa : 2024/09/17

IQNA - Antonio Rudiger dan wasan kungiyar kwallon kafa ta kasar Jamus kuma tauraron kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid, ya jajirce wajen gudanar da ibadarsa ta addinin musulunci a lokacin da yake halartar gasar cin kofin kasashen nahiyar Turai ta Euro 2024.
Lambar Labari: 3491404    Ranar Watsawa : 2024/06/25

A ci gaba da yin Allah wadai da harin ta'addanci da aka kai a birnin Kerman da ke kusa da makabartar shahidan Janar Qassem Soleimani, Al-Azhar ta Masar ta yi kakkausar suka ga wannan lamari.
Lambar Labari: 3490417    Ranar Watsawa : 2024/01/04

Tehran (IQNA) Jean-Paul Lecoq, wakilin majalisar dokokin kasar Faransa, ya soki tsarin danniya da gwamnatin sahyoniyawan take yi a yankunan da ta mamaye, yana mai kallon hakan ya sabawa dokokin kasa da kasa.
Lambar Labari: 3489093    Ranar Watsawa : 2023/05/05

Tehran (IQNA) A yayin da yake sukar zagin kur'ani mai tsarki a kasashen turai, wani dan siyasa a kasar Masar ya jaddada cewa wannan mataki na da gangan ne da nufin tunzura musulmi biliyan biyu.
Lambar Labari: 3488884    Ranar Watsawa : 2023/03/29

Tehran (IQNA) Sheikh Khalid Mullah shugaban majalisar malaman ahlu sunna na Iraki ya bayyana cewa, yakin kasar Yemen ba shi da wani amfani ga kowa.
Lambar Labari: 3486910    Ranar Watsawa : 2022/02/05

Tehran (IQNA) Wata Jaridar Sahayoniyya a cikin wani rahoto da ta fitar ta tabbatar da rawar da hukumar leken asiri ta gwamnatin Isra'ila ta taka a matakin da Birtaniyya ta dauka kan Hamas a baya-bayan nan.
Lambar Labari: 3486591    Ranar Watsawa : 2021/11/22

Tehran (IQNA) Jagoran kungiyar Ansarullah a Yemen ya caccaki gwamnatocin kasashen larabawan da suke ta hankoron ganin sun kulla alaka da yahudawa.
Lambar Labari: 3485291    Ranar Watsawa : 2020/10/19

Jam’iyyun siyasa a Sudan, sun nuna takaici kan matakin da majalisar sojin kasar ta dauka na dakatar da tattaunawa a tsakaninsu.
Lambar Labari: 3483646    Ranar Watsawa : 2019/05/16

Bangaren kasa da kasa, Ilhan Omar ‘yar majalisar dokokin Amurka musulma ta yi kakkausar suka dangane da siyasar gwamnatin Amurka kan kasar Venezuela.
Lambar Labari: 3483601    Ranar Watsawa : 2019/05/03

Bangaren kasa da kasa, Khalid Umran babban sakataren cibiyar darul fatawa ta kasar Masar, ya bayyana kiran da wasu Faransawa 300 suka yin a a cire wasu ayoyin kur’ani da cewa aiki ne na shaidanci.
Lambar Labari: 3482603    Ranar Watsawa : 2018/04/25

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Masar ta karyat raton da jaridar New York Times ta bayar da ke cewa za a gudanar da taron amincewa da Quds a matsayin birnin Isra'ila.
Lambar Labari: 3482280    Ranar Watsawa : 2018/01/08